Thursday, 1 February 2018

Music: Hamisu Breaker – Amina Song


Sabuwar Wakar Hamisu Breaker Dorayi Kenan Mai Suna ” Amina ” wace yafitar sabuwa kuma gaskiya wakar tayi dadi sosai dan taji kida da kuma kalamai.
Hamisu breaker kenan mai shinfidar fuska da hamra.
Sabon Album dinsa Mai Fitowa Dalilin So Iya nan tafe.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Dakata garinku ba zaiyi nisaba indaso bazanaki
Inyi rakiyaba waiwaye adon tafiya kijuyo ki gani
– Kinga da nasani halinkine tausayi
– Gun Masoya cikin ido kamar rai rayi
– Na amince dake halinkine kautayi
– Tunani na Amina – Mafarkina Amina
– Ni burina Kice dani kalaman ranki na siye
Kunji kadan daga baitin wakar hamisu breakerEmoticonEmoticon

'; (function() { var dsq = document.createElement('script'); dsq.type = 'text/javascript'; dsq.async = true; dsq.src = '//' + disqus_shortname + '.disqus.com/embed.js'; (document.getElementsByTagName('head')[0] || document.getElementsByTagName('body')[0]).appendChild(dsq); })();

LABARAN DUNIYA SIYASA