Tuesday, 6 February 2018

Music: Umar M Shareef – Dan Fulani

Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com
Home Wakokin Umar M Sharif
50
2018 Wakokin Aure Wakokin Hausa
Facebook 50 Twitter
Music: Umar M Shareef – Dan Fulani
MUSIC WAKOKIN UMAR M SHARIF
By Mr. ArewaBlog On Feb 6, 2018
Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo
Image
Sabuwar Wakar umar m shareef mai suna “Ibrahim Dan Fulani Yayi Aure ” wato da auren dan fulani tare da amryarsa Iklima Allah ya basu zaman lafiya.
Wakar Gaskiya tayi dadi sosai umar m shareef kenan mai masoya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ibrahim dan fulani yayi aure Ya auri iklima
– Allah kai nake kira a can fari
– Kaine kai halitar sama da taurari
– Sannan kai dan adam cikin tsari
– Kai kasa na girma daga jariri
– Sannan kai min baiwa gasunan tari
– Nayo tafiya nadaki mandiri
– Ka kara salati gurin ma’aikinka
– Rasulullah bayashi a bayinka
– Shine ya tsayya bai gudun a bautarka
Kunji Kadan daga baitin wakar umar ma shareef mai suna ” Auren Ibrahim Dan Fulani.


   DOWNLOAD MUSIC HERE


EmoticonEmoticon

'; (function() { var dsq = document.createElement('script'); dsq.type = 'text/javascript'; dsq.async = true; dsq.src = '//' + disqus_shortname + '.disqus.com/embed.js'; (document.getElementsByTagName('head')[0] || document.getElementsByTagName('body')[0]).appendChild(dsq); })();

LABARAN DUNIYA SIYASA